Garam masala

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Na kasance Mai yin girki da Garam masala saboda dadinshi a girki shiyasa nayi nawa a gida dadinshi da kamshinsa ba'a magana

Garam masala

Na kasance Mai yin girki da Garam masala saboda dadinshi a girki shiyasa nayi nawa a gida dadinshi da kamshinsa ba'a magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5tablespoon of coriander seed
  2. 3tablespoon of cumin seed
  3. 2tablespoon of fennel seed
  4. 2tablespoon of Anne seed
  5. 1tablespoon of cardamom
  6. 1tablespoon of cloves
  7. 1Stick of cinnamon
  8. 4bay leaves
  9. 2tablespoon of black pepper
  10. 4red chilli
  11. 4nutmeg
  12. 1/2star anise

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba gaba Daya spicies din a frying pan sai a dora a wuta low heat sai ayi ta juyawa har sai ya fara qamshi

  2. 2

    Sai a sauke Shi a Bari ya huce idan ya huce sai a niqa a spicies grinder ko Kuma a daka a turmi

  3. 3

    Garam masala ya kammala 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai (5)

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Yaya kalar Anne seed natura asiyu basu gane ba

Similar Recipes