Egg Sauce - Sauce din Kwai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Wannan sauce din yana da sauki sosai musamman idan zakiyi karin kumallo

Egg Sauce - Sauce din Kwai

Wannan sauce din yana da sauki sosai musamman idan zakiyi karin kumallo

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 5mintuna
mutum 2 yawan abinchi
  1. 4Kwai guda
  2. 3Tumatur kanana
  3. 1Cabbage sala
  4. 1Albasa qarama
  5. Yaji gari
  6. Dandanon knorr
  7. Gishiri
  8. Mai chokali 1

Umarnin dafa abinci

minti 5mintuna
  1. 1

    Zaki yanka albasa da tumatur bayyan kin wanke shi kuma cabbage kijika shi cikin ruwan zafi kafin kiga ma

  2. 2

    Ki aza mai yayi zafi sanna ki kada kwai ki hada kowa da kowa

  3. 3

    Se kizuba knorr da gishiri da yaji gari duk dan kanan

  4. 4

    Ki zuba a tallen ki dede yayi zafi. Se kiyita motsawa har ya soyu

  5. 5

    Daman na soya doya da zafinta ga lipton karin kummallo ya kamalla

  6. 6

    Wannan sauce din ta tarugu tafarnuwa da albasa ce se ayi hankali da yaji.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes