Gurasa

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Abinci me Mai dadi na marmari

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
7 yawan abinchi
  1. 4 cupsFlour
  2. Ruwa
  3. 1 tbspnYeast
  4. Salt 1tspn
  5. 1 tbspnSugar
  6. For quli mixture
  7. 2 cupsQuli
  8. 1 cupsMangyada
  9. Maggi hudu
  10. Tarugu to ur taste
  11. Garlic 2pods

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Zaki zuba duka dry ingredients ki juya sai kisa ruwan dumi ki kwaba Yayi Dan ruwa kada saiki rufe ki barshi ya tashi for 40mins dg nan saiki pre heating na oven ki dauko parchment paper ki saka batter'nki ki fadada shi saiki sa a oven ki gasa inyayi saiki sauke

  2. 2

    Zaki iyayi a pan saiki Dan shafa Mai ajiki kadan da tissue inkika sa batter din saiki rufe

  3. 3

    Daga nan saiki daka hadin kulin ki yanka albasa da cabbage da duk abunda kike so saiki dauko plate ki jera gurasan ki yaryada Mai saiki sa quli kisa veggies saiki wara quli ki sai Mai again

  4. 4

    Enjoy...😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_19700052 has been on my list of things to make 😅 i have seen many on delicious recipes here 😅

Similar Recipes