A native soup (zuru)

Zalihatu muhammad biki
Zalihatu muhammad biki @majesty__cuisine
Birnin Kebbi, Kebbi, Nigeria

Thanks to my mum who had always inspire me to get a recipe of my own

A native soup (zuru)

Thanks to my mum who had always inspire me to get a recipe of my own

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50mins
1 person
  1. Kambushi
  2. Rama
  3. Skete
  4. Kubewa
  5. Dadawa Batso
  6. Attarugu
  7. Maggi
  8. Salt to taste

Umarnin dafa abinci

50mins
  1. 1

    Zaki fara saka ruwa akan tukunya

  2. 2

    Kiyanka kanbushinki into smaller pieces ki wanke ki zuba a tukunya yayi ta tafasa

  3. 3

    Ki dauko skete ki gyara ki wanke bayan kanbushi ya nuna kizuba skete ki motsa tare kibarsu su dahu na Munti 2-3

  4. 4

    Kidauko kubewarki bayan kin daka saiki zuba achiki ki motsa dakyau

  5. 5

    Sanan kizuba daddawar ki da attarugu da maggi nki kibari su dahu sosai within 5 mins saikiyi serving 😊

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zalihatu muhammad biki
Zalihatu muhammad biki @majesty__cuisine
rannar
Birnin Kebbi, Kebbi, Nigeria
I love ❤️ cooking 🥘 and I love to be in the kitchen
Kara karantawa

sharhai (2)

Brenda Njemanze
Brenda Njemanze @grubskitchen
@majesty__cuisine this looks interesting @Jamitunau do you know how to make this ?

Similar Recipes