Alkubus

Aishatu Adamu
Aishatu Adamu @cook_27395753

Alkubus abincine na gargajiya me sauki da kuma dadi.

Alkubus

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Alkubus abincine na gargajiya me sauki da kuma dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour 30minutes
Mutane 4 yawan abinchi
  1. 4 cupsCemo vita
  2. 2 cupsflour
  3. 1 bagof yeast
  4. Teaspoon salt
  5. Mangyada
  6. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

1hour 30minutes
  1. 1

    Hada kayan garinki waje daya ki tabbatar kin juya sun hadu,sannan ki zuba ruwan dumi ki kwaba,kaurinshi kamar kwabin fanke,sai ki rufe,ki kaishi rana,kibarshi kaman 30minutes

  2. 2

    Se ki nemi bowl dinki ko cup ko gwangwani ki shafa Mangyada ki zuba kwabinnan aciki,but kar ki cikashi tam saboda inyaji wuta yana tashi,se kisa a steamer kamar yadda zakiyi alale,sai ki rufeshi da leda tsawon 30minutes se ki sauke kijuye

  3. 3

    Ana cinshi da miyar agushi ko stew ko egg source

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aishatu Adamu
Aishatu Adamu @cook_27395753
rannar

sharhai

Similar Recipes