Farfesun tunbi

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

Wannan farfesun yana tunamun da gida lokacin layya mamanmu tana ɗibanshi tamana farfesunsa coz duk cikin kayan ciki babu abunda mukeso irinsa itama har ɗanyensa takeci harma takoyan cinsa ɗanye🤤😋

Farfesun tunbi

Wannan farfesun yana tunamun da gida lokacin layya mamanmu tana ɗibanshi tamana farfesunsa coz duk cikin kayan ciki babu abunda mukeso irinsa itama har ɗanyensa takeci harma takoyan cinsa ɗanye🤤😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tunbi
  2. Seasoning cube
  3. Baƙin yaji
  4. Cittah
  5. Tafarnuwa
  6. Attarugu
  7. Albasa
  8. Farin maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki wanke tunbinki tass kicire masa dirty da kashin dake cikinsa kiyankesa sannan kiɗora tukunyarki ki xuba

  2. 2

    Kisaka kayan attarugu da albasa da cittah,tafarnuwa ki rufe saiya tafasa yafara laushi

  3. 3

    Xakiji ƙamshi yafara tashi sannan ki xuba kayan magginki kisake rufewa for 15-20mnts xakiji wani ƙamshi na musamman

  4. 4

    Sannan xakiga yayi laushi xar daɗin ci abaki shikenan our farfesun tunbi is ready
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

sharhai (6)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah delicious koni nafiso tumbi ciki kayan ciki😋😋😋

Similar Recipes