Tura

Kayan aiki

  1. 2Flour gwangwanin
  2. 1/2 cokaliYeast
  3. Salt kadan
  4. Ruwa
  5. 1 1/2 cupKili
  6. 3Maggi
  7. Tarugu
  8. Man gyada
  9. Albasa
  10. Cabbage
  11. Cucumber
  12. Tomatoe
  13. Karas

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada flour da yeast da gishiri ki motsa su sannan kisa ruwa ki kwaba Kamar haka

  2. 2

    Sai rufe ki ajeshi guri Mai dumi yayi Kamar minti 30 zakiga ya tashi yayi qwayaye Sai ki dauko baking tray ki shafa Mai ko butter ki Sanya batter dinki ki fadada shi dama kin kunna oven ya fara zafi saikisaka tray din ki gasa shi da 180 degree

  3. 3

    Daganan saiki daka kuli ki Sanya Maggi da tarugu da garlic karami guda 1 Sai ki dakesu kulinki yayi daganan saki yayyanka kayan lambunki irinsu albasa da Dan tomato Mai karfi da duk abunda kike dashi Sai ki dauko Sai kisa asaman gurasan kisa kuli Sai ki Sanya Mai akai shikenan 😋 Enjoy....

  4. 4

    NOTE. Zaki iya gasa gurasanki a frypan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes