Cake

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Hummm kwai lanshi da qosarwa sosai

Cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Hummm kwai lanshi da qosarwa sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1 da 30 min
mutane 25 yawan
  1. Fulawa 3 cops
  2. 11/2 cupSuga
  3. 1 cupMadara
  4. Flavour
  5. 3Qwai
  6. 1/2 cupButa
  7. 1/3 cupMai
  8. 1/2 tspB/f
  9. 1/8 tspB/s

Umarnin dafa abinci

hr 1 da 30 min
  1. 1

    Zaki hada suga da bota ki buga harsai yayi fari

  2. 2

    Sai ki kada qwai ki zuba ki buga shima ki hada all draed ingredient dinki ki zuba ki flavour sai ki sa ruwan mada ra kadan fulawa kadan har su qare.

  3. 3

    Sai ki kunnan oven ya dau zafi kafin ki fara gasa wa kisa wuta daidai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes