Cup cake

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Iyadadi inayin a breakfast da tea

Cup cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Iyadadi inayin a breakfast da tea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Fulawa kufi
  2. 1Sugar kufi
  3. 6Koyi
  4. 2Bakar fuda karamin tsakali
  5. Flavor
  6. 1Buta
  7. 4Madara sachet

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakisa buta da sugar kibuga yayi fari

  2. 2

    Se ki sa koyinki kikara bugawa

  3. 3

    Kihada bakar hoda da fulawa awuri guda

  4. 4

    Se kizuba akan hadinki na koyi ya hadu ko ina ya hade shikenan se gashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes