Chocolate cake

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Zoo road,Kano,Nigeria

ba'a bawa yaro mai kiwa

Chocolate cake

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

ba'a bawa yaro mai kiwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30-35mintuna
7 yawan abinchi
  1. 2kofi fulawa
  2. 1/4kofi garin cocoa
  3. 1 1/2kofi suga
  4. 2kwai
  5. 1kofi madara
  6. 1/2kofi ruwan zafi
  7. 1/4 cokaligishiri
  8. 1 cokalibakar hoda
  9. 1/2 cokalibakar hoda
  10. 1/4kofi mai

Umarnin dafa abinci

30-35mintuna
  1. 1

    A tankade fulawa sau goma haka chef su'ad ta koya mana saboda iska ta shiga cikin fulawar sosai,a tankade garin cocoa saboda kar ya dunkule.

  2. 2

    A zuba ruwan zafi a mazubi,a zuba madarar a kai

  3. 3

    A fasa kwai mazubi daba,a zuba mai da gishiri a karkada

  4. 4

    A zuba bakar hoda da sukari a cikin madara,sannan a zuba fulawa a juya sosai.

  5. 5

    A zuba garin cocoa a juya sosai,sannan a zuba a cikin abun gashi.A cikin oven din a samu kwano a zuba ruwa a cikin har ya tafasa,turirin tafasar shi zai saka cake din yai damshi idan ya gasu ba zai yi saurin bushewa,kamar yadda chef su'ad ta fada mana a cake tasting cookout

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M's Treat And Confectionery
rannar
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes