Tura

Kayan aiki

  1. 5Tomatoes
  2. 1Cocumber
  3. 1onion
  4. Lemon tsami 1
  5. Oil tblsp 1
  6. Peach of suger

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka komai shape din dakikeso saiki zuba a kwano kizuba maggi da suger peach kizuba mai saikizuba ruwan lemon tsami dakika matse amma kadan kibarshi na tsawon 30minute kafin aci

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Bahijja,s Kitchen
Bahijja,s Kitchen @123456bhj
rannar
Kano

Similar Recipes