Dublan

Maryam Sa'id
Maryam Sa'id @cook_16455702
Sokoto

#sokotostate#
Nayi ma Baki nane masu zuwa yawan sallah.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsflour
  2. 6tblsp oil
  3. 1tblsp baking powder
  4. Half teaspoon salt
  5. Water
  6. 1 cupsugar
  7. 1lemon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba flour a bowl kisa baking powder, salt, ki motse sai ki zuba oil dinki ki zuba ruwa kiyita murzawa har ya hade yayi kamar kwabin meatpie

  2. 2

    Ki barshi yayi 20min, seki dauko kisa a wuri maikyau kisa rolling pin ki Buda shi kamar haka kiyi shaping

  3. 3

    Saiki nada dayan kamar ynda kika nayi Wann kisa wuka ki yanka shi sirara saiki budeshi

  4. 4

    Ki jawo kasa ki hade da dayan ki danne ki Kara dauko daya shima haka Zaki duka har ki Gama gashi Nan kamar haka👇

  5. 5

    Saiki daura wadataccen Mai a tukunyya ki barshi yayi zafi saiki dauko dublan kisa aciki ki soya yayi golden brown.

  6. 6

    For the sugar syrup ki zuba ruwa yawan sugar a tukunyya kizuba sugar saiki matse lemon tsami ki juya har se sugar ta narke ki barshi ya huce ki saka dublan da kika soya aciki ki cire.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Sa'id
Maryam Sa'id @cook_16455702
rannar
Sokoto
Am Maryam sa'id known as tastychop by Mrs abdoul an agriculturist, cooking is my hobby, baking is my true passion.i love and enjoy eating delicious I made.
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Kayan marmari masu dadi 😋 an kuma zuba fasaha masha Allah

Similar Recipes