Guacamole

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#Ramadansadaka Na manta inada avocado a fridge koda na dawkoshi senaga yayi tawshi sosai shine wana recipe din yazomu a rai nace to bari nayishi gashi is so simple

Guacamole

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#Ramadansadaka Na manta inada avocado a fridge koda na dawkoshi senaga yayi tawshi sosai shine wana recipe din yazomu a rai nace to bari nayishi gashi is so simple

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Avocado
  2. big tomatoes or 2 small 1
  3. 1onion
  4. 1tablespoon spoun lemon juice
  5. Pinch of salt
  6. Gari yaji (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke jiki avocado dinki ki yanka kisa spoun ki ciroshi sekiyi mashed dinshi kisa albasa, tomatoe, gishiri,ruwan lemon tsami da yaji ki hadesu sosai

  2. 2

    Shikena anaci da bread wasu ma nagan sunaci da dafafe potatoes ko doya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes