Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2hrs
  1. Jan garin kwaki
  2. Alayyahu
  3. leafWater
  4. Fish
  5. Attaruhu da albasa
  6. Spices

Cooking Instructions

2hrs
  1. 1

    Zaki dora ruwan zafi akan wuta, ki barshi ya tafasa, idan ya tafasa sai ki tuka jan garin kwakin ki, ki tuba shi ya tuku sosaiii sai ki rufe tukunyar ki rage wutar ya turara kmr na 20mins sai ki dauko farar ledarki ki bude, ki dana di ruwan kwasa da qoqon kwasar tuwo sae ki kwashe kina mulmulawa saw ki saka a leda ki rufe a saka a flask.

  2. 2

    MIYAR ALAYYAHU
    Zaki gyara alayyahun ki yanka shi, shima water leaf fin ki yanka, ki gyara kifinki ki wanke, ki yi grating attaruhu da albasar ki ki ajiye. Sai ki wanke alayyahun da gishiri sbd yna kashe cutar da dattin dake jikin alayyahun.

  3. 3

    Ki dora tukunyar ki akan wuta ki zuba Oil\palm oil ki zuba attaruhu da albasar da kika yi grating, da kifin da kika gyara, ki saka species dinki ki juya har sai ya soyu, sae ki zuba Waterleaf dinki after 4min ki zuba allayuhunki ki guya, ki rufe tukunyar ki rage wutar after 6 to 10mins sai ki sauke miyarki. Done

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
tm~cuisine and more
tm~cuisine and more @cook_26800403
on
Kano State

Similar Recipes