Noddles pizza 🍕

Badawees_Bakery
Badawees_Bakery @cook_14241181
Jan Bulo Kano

The recipe is easy, yummy at taste 😋, serve as breakfast for Family members.

Noddles pizza 🍕

The recipe is easy, yummy at taste 😋, serve as breakfast for Family members.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20 minutes
4 people's
  1. Indomie 1 super pack
  2. 6eggs
  3. 2seasoning cubes
  4. 1medium slice onion
  5. 2 slicetomatoes
  6. 2red peppers
  7. 2 tablespoonoil
  8. 1/4 teaspoonwhite pepper
  9. 1/2 teaspoonpaprika

Cooking Instructions

20 minutes
  1. 1

    Zaki tafasa indomie hade da spices dinta, ki tace ta huce.

  2. 2

    Ki zuba Spices da Maggi 1 a cikin bowl kiyi mixing Sai ki fasa kwai 4 a ciki ki juye indomie, ki zuba yankakkun kayan miya Sai ki kada.

  3. 3

    Sai ki samu wani bowl din ki fasa kwai 2 da Maggi ki kada.

  4. 4

    Ki samu frying pan ki zuba Mai a ciki ki rage wuta idan yayi zafi, Sai ki fara zuba ruwan kwai rabi sannan ki juye hadin indomie ki sake zuba ruwan kwai da sauran yankakkun kayan Miya ki rufe da marfi yayi steaming na 10minutes.

  5. 5

    Bayan 10 minutes Sai ki bude ki juye a plate a hankali ki yayyanka.

  6. 6

    Ana ci Haka ko asha da tea ko drinks.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Badawees_Bakery
Badawees_Bakery @cook_14241181
on
Jan Bulo Kano
Been close to the kitchen is my inspiration.. Creativity always makes you great..
Read more

Similar Recipes