Kayan aiki

  1. 2 cupsegusi
  2. 1 cupmarkadaadden kayan miya
  3. 2tablespoons palm oil (manja)+ 4 tablespoons (na soya egusi)
  4. Seasoning to taste
  5. 1 cupstock (you can add more idan kaurin shi bai miki bah)
  6. 2handfuls spinach (alayyahu)
  7. Meat/ ganda/fish

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za ki fara da nika egusi dinki

  2. 2

    Ki markada kayan miya (tattasai, tarugu, albasa da tumatur)

  3. 3

    Ki zuba manja a pan, ki yanka allbasa a ciki ki zuba kayan miya

  4. 4

    Ki zuba seasonings ki ci gaba da soyawa har sai kin tabbata ta soyu ta gama tsanewa tas

  5. 5

    Ki sake zuba manja a wani pan daban, ki yanka albasa idan ya soyu sai ki zuba egusi din ki soya

  6. 6

    Idan kin tabbata ya soyu sai ki zuba ruwan stock da nama a ciki (idan kina son kifi kina iya amfani da shi) ki barbada seasoning a ciki

  7. 7

    Ki dauko soyayyen kayan miya ki juye a cikin soyayyen egusi din

  8. 8

    Ki zuba yankakken alayyahu (I used frozen one shiyasa kuka ga colour dinsa ya canja)

  9. 9

    Ki sake zuba ruwa kadan ki rage wuta a hankali har sai ya game jikinsa, kamar minti biyar.

  10. 10

    Kina iya ci ko da tuwon shinkafa, teba ko sakwara

  11. 11

    I ate mine with tuwon shinkafa

  12. 12

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes