Potato pizza

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Potato
  2. curry
  3. thyme
  4. maggi
  5. attarugu
  6. Albasa
  7. Mincemeat
  8. green beans
  9. green pepper
  10. carrot
  11. Fresh tomato
  12. ketchup
  13. onga
  14. eggs
  15. mai
  16. Dankalin hausa
  17. gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere potato ki yanka shi qanana. Ki fere dankalin hausa shima ki yanka shi qanana, Sai ki hada ki dafa yanuna.

  2. 2

    Ki yanka albasa, carrot, green beans kizuba a pan kisa mai kadan, ki jajjaka tarugu ki zuba, kisa maggi curry thyme onga ketchup kadan, kisa mincemeat. sai ki soya su tare, sai carrot da green beans sun nuna

  3. 3

    Sai ki yanka tomato da green pepper kisa, su kara soyuwa kadan. Ki sauke kizuba akan dafaffen dankalinki sai ki juya su suhade.

  4. 4

    Kisamo bowl ki fasa kwai ciki da gishiri kadan sai ki kada.! Kizuba kan dankalin kikuma juyasu suhade sosai. Sai ki daura pan da mai kadan kisa hadinki kamar dai zaki soya kwai amma shi zaki rufe shi

  5. 5

    Kuma gsky yana bukatar kwai mai yawa. Indai kwai baiyi yawa ba dazaran kinzo juya shi zai rabu 2. Kamar dai yanda ake soya kwai haka nan zaki soyashi, amma shi zaki rufe shi kalas

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
rannar
Abuja Nigeria

sharhai

Similar Recipes