Sweet potato portage

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#cookevrypart
#wordfoodday yayyi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 40mintuna
mutum hudu
  1. Dankalin Hausa
  2. Attaruhu, tomato, albasa
  3. Maggi, curry
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

Minti 40mintuna
  1. 1

    Zaki fere dankali kiwanke kiyanka, attaru, tomato,albasa kiwanke kiyi grating kidura tukunya kisa mai,albasa kizuba kayan miya idan yafara soyuwa kisa ruwan nama kisa dankali kisa Maggi, curry kirufe yadahu

  2. 2

    Zaki duba idan yayi laushi saiki sauke aci bashida wahalar dahuwa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes