Cinnamon rice

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

#sallahmeal Khalil wannan shinkaar takace Allah yayi muku albarka ya hadaka da mata ta kwarrai abokiyar zama amin.

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

7 yawan abinchi
  1. 3Basmati Rice kofi
  2. 1Cinnamon stick
  3. 2 tblscinnamon powder
  4. Star anise
  5. Onion
  6. Bay leaves
  7. Raisins/dry fruits
  8. Mai
  9. Gishiri
  10. Dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiyi parboiling din basmati rice dinki tare da cinamon stick da star Anise da gishiri kadan

  2. 2

    Ki zuba mai ki soya albasa bay leaves da raisins idan sun soyu ki zuba shinkafar ki ki rage wuta

  3. 3

    Sannan ki dauko cinnamon powder ki zuba

  4. 4

    Tare da dandano zaki iya zuba ruwa qadan kaman rabin kofi

  5. 5

    Da ta dahu qamshi ze dauki gidan ki

  6. 6

    Idan ke meson Cinnamon ce iri na to zaki ji dadin wannan shinkafar sosai

  7. 7

    Ana cin wannan shinkafar mussamman da miyar dankalin turawa wanda zan saka shima nashi soon in sha Allah

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes