All butter

bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228

Nayiwa baki na da yara #sallahmeal

All butter

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Nayiwa baki na da yara #sallahmeal

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Flour
  2. Butter 250grm
  3. 1 cupSugar
  4. 1/2 cupMadara
  5. Vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki xuba butter da sugar Ki mixing sai kisa flavour sai ki xuba madara da flour ki murza sosai sai kiyi murxa shi da rolling pin sai kisa fitar da shape ki yanka atsaye sai kisa toothpit ki huhhuda sai kisa a oven mint 15

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

sharhai

Similar Recipes