Milomelon shakes
Wnn abun Shan Yana da dadi matuqa
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki samu kankanar ki ki yayyanka ki cire qwallon saiki sa a blender kisa madara da sugar sai kisa Milo da flavour kiyi blending kisa a fridge ko kisa qanqara
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Home Made Dark Chocolate
Hadin chakuleti me matukar dadi kin huta zuwa saye saidai kiyi da kanki. Meenat Kitchen -
-
Baobab drink
Shi baobab drink( wato lemun kukar kwalba)abu ne daya dade sosae amma yawanci kullasa ake yana kankara a saedawa Yara da manya but mostly anasa flavour ciki(orange,black or yellow)so ni nafiso nasha haka nan batare danasa kala ba....rayuwa se anayi ana tuna baya. Heedayah's Kitchen -
Homemade plain yoghurt
Shan madara da dabino a lokacin sahur yana da muhimmanci sosai yana saka bakaji yunwa sosai yana kara maka kuzari, gashi kuma bana son tea da madara a lokacin sahur 😪😫 shiyasa nayi wannan yoghurt din domin y taimaka min 🤗😍kuma alhmdllh komai yana tafiya successful Ramadan Mubarak #ramadansadaka Sam's Kitchen -
-
-
-
-
-
Ring doughnut
Wnn shine karo na farko da na yi wannan doughnut din na zamani.gsky naji dadinshi sosai. Kuma iyalina sun yaba sosai Fatima muh'd bello -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Mango and Watermelon smoothie
#holidayspecial Inada fruits shine nace bari nayi wana combo din ingani ko zaiyi dadi kuma Alhamdulillah family suji dadinsa Maman jaafar(khairan) -
-
Burger buns
#IAMACTIVE #FPCDONE. Tnx u cookpad Duka iyalaina sunji dadin burger da nayi since Ummy ki qara mana abun da SpongeBob yakeyi a cartoon @Tasneem_ -
-
Cornflakes milkshake
Wannan hadin milkshake na cornflakes yanada matukar sauki kuma ga dadi, musamman wannan lokaci na zafi Samira Abubakar
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15078411
sharhai (2)