Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8 cupsMadara
  2. 41/2 cupsSugar
  3. 2 cupsWater
  4. 1 tbspMilk powdered flavor
  5. 1 tbspFlavour milk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki samu Tukunya mai kyau sai ki xuba ruwa da sugar aciki sannan Ya barshi yadahu amma karyayi kumfa sbd zae iya yin dauko kuma ba'a so yayi.

  2. 2

    Sannan sai sauke ki dauko madararki ki ringa zubawa kin juyawa har sai yayi dan tauri tauri sannan ki xuba flavors dinki ki kuma juyawa.

  3. 3

    Sannan ki samu ledar sugar ki shimfida acikin faranti sannan ki dauko madara ki ringa barbadawa akan ledar da kika shimfida sannan ki dauko tuwan madarar ki juye akan ledar kiringa fada dawa sannan ki barshi yahuce.

  4. 4

    Idan ya huce sai ki saka wuka kiringa yayyankawa shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ceemy's Delicious
Ceemy's Delicious @ceemys_delicious
rannar
Zoo Road Kano Nigeria
my name Sumayyah Tahir Ibrahim, I live at zoo raod ja'oji, cooking,reading and research are my hobbies.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes