Homemade sugar syrup
In bakada wancan na canteen sai kayi amfani da wnn
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki xuba suganki a tukunya kisa ruwa 1cup ki matsa lemun tsami
- 2
Saiki barshi yayita dahuwa inkika ga yayi qauri saiki sauke kisa flavour da colour ki juya saiki samu container ki juye juye
- 3
NOTE..kada ki bari sugar din Yayi ja (red)
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Lemun malmo
Wannan yayan itacen na da amfani a jikin dan Adam sosai,suna kunshe da sinadarai da suke yakar cututtuka kamar cancer, diabetes da sauransu mhhadejia -
-
Homemade mint syrup
Simple and easy to make d flavour is out of imagination#mumeena'skitchen jazakallahu bil khair sis Sumieaskar -
Strawberry daiquiri
Yanzu lokacine na strawberry 🍓 ko Ina zaka ganzhi ana sayarwa,kayi amfani da season din Abu kayi sabon recipe. Safmar kitchen -
-
Home made grenadine syrup
Kin huta siyan grenadine duka sanda kika buqata zakiyi abunki da kudi qalilanYayu's Luscious
-
-
-
Sugar syrup
A lafiyance an fiso ayi amfani d sugar a Haka t hanyar dafa shi Kan ayi amfani dashi a tsabarsa Zee's Kitchen -
-
Tuwon madara
Yara suna son tuwon Madara musamman idan ayi mashi zuwa kalla kalla da shapes daban daban Jumare Haleema -
-
-
-
Beach Cucumber juice
#FPPCCucumber nada amfani sosai idan baza ki iya ciba sai ki amfani da ita da sauran abubuwa ki hada beach cucumber juice. Zainab Jari(xeetertastybites) -
-
-
-
-
-
-
-
-
Cake Mai shape din heart
Gsky yayi kyau ga laushi ga dadi nd nasanyashi a wnn lkc na Valentine saboda kalar ja da shape na zuciya #val2020 @Tasneem_ -
-
-
Layered blue paradise
#chefsuadclass1 wannan lemu godiyace ga cookpad domin free online class da sukayimana Wanda chef su'ad ta gabatar muna godiya. Meenat Kitchen -
Lemun mango
Hmmm tsabar dadi mijina gaba daya ya fita dashi suka sha ruwa da abokanshi Meenat m bukar
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14241387
sharhai