Catfish pepper soup

Oum AF'AL Kitchen
Oum AF'AL Kitchen @MomHanif
Kaduna

Yanada matukar dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 20mintuna
mutum 2 yawan abinchi
  1. Catfish
  2. Ruwan kall
  3. Gishiri
  4. Maggi
  5. Kayan kamshi
  6. Kayan miya
  7. Manja da mangyada

Umarnin dafa abinci

minti 20mintuna
  1. 1

    Zaki wanke kifinki da ruwan kall

  2. 2

    Bayan kinwankeshi tas saiki Dora a tukunya, kisa ruwa daidai misali

  3. 3

    Saiki zuba Kayan kamshi, Kayan miya, Kayan dandano da mai

  4. 4

    Sai a barshi ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum AF'AL Kitchen
rannar
Kaduna
I love any delicious food
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Waze sawo mun bread inchi peppersoup din nan dashi 🤧

Similar Recipes