Jalof din macaroni da kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Macaroni
  2. Kayan Miya
  3. Kayan kamshi da dandano
  4. Mangyada
  5. Kifi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dafa macaroni ki tace kisa a gefe. Ki zuba mangyada a tukunya ki dora a wuta

  2. 2

    In yai zafi ki zuba kayan miyan

  3. 3

    In ya soyu sai ki zuba macaroni ki juya sosai

  4. 4

    In ya soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Tastes By Tatas.
Tastes By Tatas. @cook_14217106
rannar
Bauchi
cooking is in me
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes