Danbun shinkafa

Oum AF'AL Kitchen
Oum AF'AL Kitchen @MomHanif
Kaduna

Ina matukar San dambu

Danbun shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina matukar San dambu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 2mintuna
mutum 1 yawan a
  1. Barzazzar shinkafa
  2. Gishiri da maggi
  3. Gyadar miya
  4. Alayyahu
  5. Yaji
  6. Mangyada

Umarnin dafa abinci

hr 2mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki wanke barzazzar shinkafarki kisa amadanbacin dakikasa ruwa a kasa

  2. 2

    Idan yafara dahuwa saiki sauke kisa Maggi, gishiri, gyadar miya da alayyahu

  3. 3

    Saiki maida awuta yadahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum AF'AL Kitchen
rannar
Kaduna
I love any delicious food
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes