Fruit salad

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Abune Mai matuqar dadi

My neighbor call it dadi biyu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kankana #100
  2. Pineapple #50
  3. 1Apple
  4. Dry grapes
  5. Peak 1tin
  6. Fresh yo ½ bottle
  7. 2 tbspnSugar

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Zaki yayyanka fruit dinki in cube shape karki bari Yayi ruwa zayyi abun qyama, kiyanka Yayi kyau saiki zuba a bowl din da zakiyi serving sai sa sugar saiki xuba madaran ruwanki sai fresh yo dinki

  2. 2

    Shikenan Zaki iya sawa a fridge yadanyi sanyi

    Nasa vanilla extract aciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

Similar Recipes