Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba White eggs dinki a bowl sai ki xuba a mixer dinki kizuba veniger da flavour, sai kiyi mixing dinsa har yai White, sai dauko icing sugar kina zubawa har yai miki yanda kikeso
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Korean pancakes
Ganin pop cakes ɗin maman khairan yasa naji kwadayin cake sai kawai nace bari inyi pancake 😀 daman akwai Korean pancakes da sam's kitchen tayi ya burgeni nace wata rana zan gwada, sai gashi nayi yau🙂 yayi daɗi marar misaltuwa, yara na dawowa islamiyya suka ga pancake sunji daɗi sosai 😅 🥰😍 Ummu_Zara -
-
-
Vanilla cake pops
Cake ne mai matukar dadi da burgewa. Musamman ga kananan yara. Idan yaranki basa son cin abinci akwai hanyoyin da za ki bi don yi musu dabara. Cake pops ma wani hanyar jawo raayin yara ne. Saboda yara na son alawan tsinke sosai. So idan kin yi wannan sai ki tsira toothpick kamar yanda na yi. Yaranki za su so shi sosai. Ba ma iya yara ba har manya. Ba sai an tsaya gutsira ba kawai sakawa za a yi a baki. Princess Amrah -
Butter Cookies
Ga Dadi ga sauqin yi😋😋😋 ga Wanda bayason zaqi sosai sai ya rage yawan sugar Fatima Bint Galadima -
-
-
-
-
-
-
-
Vanilla cupcake
#jumaakadai wannan cake din yana da dadi sosai ga taushi. Zai ba ki 25 pieces na cupcakes Princess Amrah -
-
-
-
-
-
-
Whipping egg whites with sugar
Nayi wannan recipe din ne dan yan uwana su amfani dashi irin wadanda suke su suyi cake amman basuda whipping cream to yar uwa zaki iya amfani da wannan sannan kuma zaki iya zubawa acikin kabin cake yana karawa cake dadi da kuma taushi. Aysher Babangida (Ayshert Cuisines) -
Milky cookies
Yanada dadi sosai gakuma bawahalan yi #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15475095
sharhai (2)