Kayan aiki

hr 1mintuna
2 yawan abinchi
  1. Flour Kofi biyu
  2. cokaliGishiri rabin karamin
  3. Sukari cokali daya babba
  4. Yeast cokali daya babba
  5. Ruwan dumi Kofi daya da rabi
  6. Kantu

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Zaki tankade flour ki zuba a roba ki zuba sauran mayan Hadi ki juya sosae ki zuba ruwa ki kwabashi kamar kwabin fanke ki rufeshi ya tashi.

  2. 2

    Ki saka kasko a wuta ya danyi zafi sae ki Rika diba kina fadadashi ki saka a kasko ki barbada kantu in kinaso ki rufeshi ya gasu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes