Fondant Birthday cake

Zainab Jari(xeetertastybites)
Zainab Jari(xeetertastybites) @08165619371z
Sokoto,

Sweet and yummy for ur Birthday

Fondant Birthday cake

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Sweet and yummy for ur Birthday

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
  1. 2butter
  2. 2 cupsugar
  3. 5 cupflour
  4. 3 tspoon baking powder
  5. 16eggs
  6. Red food colour
  7. Flavour
  8. Icing sugar
  9. Liquid glucose
  10. c m c
  11. Egg white

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Ki zoba sugar da butter kiyita motsawa sai sugar ta narke butter ta chanja colour

  2. 2

    Sai ki sa egg dinki kisaka shi biyu biyu kina ta juyawa har ya kare

  3. 3

    Sai ki zoba flour,baking powder,flavour ki juya sosai

  4. 4

    Ki shafa ma pan dinki butter da flour kadan kafin ki zoba kwabin ki aciki

  5. 5

    Bayan kin zoba sai ki sa a oven for 45minutes

  6. 6

    Idan yyi sai ki juye shi akan plate dinki ya fuce ki shafa butter kadan akai

  7. 7

    Sai kizo ki hada fondant dinki ki zoba icing sugar da white egg ki juya sosai,

  8. 8

    Ki zoba CMC da liquid glucose kiyita juyawa har ya game zaki saka ruwa like 2 spoon

  9. 9

    Kisa a Rolling tray kiyita murzawa har yyi

  10. 10

    Kifitar da shape dn sai ki aza akan cake dn kisa abun Dan nawa ki Dan nashi ya yi smooth

  11. 11

    Divide d fondant into 3 kashi biyu sai ki barshi white dinshi kashi daya kuma kisa masa food color shine zaki yi suna dashi da kuma flower Sai ki rubuta suna shike nan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Jari(xeetertastybites)
rannar
Sokoto,
Am zaynab jari by name, studying @ udus,live in skt I love cooking .........
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes