Kayan aiki

  1. Fara
  2. Mai
  3. Yaji
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki far gyara fararki saanan ki tafasata daa ruwa sai ki sauke ki tsameta ki shanyata wuri Mai kyau ta bushe

  2. 2

    Sai ki daura tukunya idan tayi zafi Sai ki zuba farar kidinga juya har Sai kamshi ya fara tashi ki sauke

  3. 3

    Ki soya mai

  4. 4

    Ki dauko haddain yajinki ki zuba akai ki ya mutse shikenna

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

Similar Recipes