Kunun gyada

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Kunun gyada yn d Dadi sosae Kuma yn Kara lpy a jiki yn sa mutum yy bulbul edn mutum y juri Shan shi

Kunun gyada

Kunun gyada yn d Dadi sosae Kuma yn Kara lpy a jiki yn sa mutum yy bulbul edn mutum y juri Shan shi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gyadar kunu
  2. Farar shinkafa
  3. Madara
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na Sami gyada ta markadadiya na diba nasa a blender na xuba ruwa nayi blending dinta sosae

  2. 2

    Sae n tace na Dora akan huta na barta ta tafasa sosae har tayi kauri Ina Yi Ina juya

  3. 3

    Sae n Sami markadadiyar shinkafa Dana markada n diba a cup n dama d ruwa kadan sae n sauke ruwan gyadar Nan n dinga xuba gasarar shinkafar Ina Yi Ina juyawa har yy kaurin d nk so

  4. 4

    Na xuba sugar n juya na zuba a bowl nasa Madara na juya n sha n hada d alala

  5. 5

    Done

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai (5)

Similar Recipes