Fura mai hadin kwakwa

Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
Sokoto State, Najeriya

Fura nadaya daga cikin abubuwanda nakeso na gargajiya shiyasa nake kokari saraffata 😉

Fura mai hadin kwakwa

Fura nadaya daga cikin abubuwanda nakeso na gargajiya shiyasa nake kokari saraffata 😉

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dawo(fura)
  2. Nono/yoghourt
  3. Kwakwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa samu dawo a tsafta ceshi

  2. 2

    A yanka kwakwa kanana ayi blending dinta wasu sukan taceta wasu kuma sukan zubata hakanan akan dawon ammani na tace ne Sai nayi amfani da ruwan wurin dmu

  3. 3

    Sai azuba no-no a Ida damun

  4. 4

    Banyi amfani da ruwa ba ruwin damun ruwan kwakwar da na tace sune suk isheni na damata

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

Similar Recipes