Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a cirema farar Kashi da gashi se a wanke da ruwan zafi tafasassu asa a gwa-gwa idan ya tsane se bar-bada Maggi a ciki a juya se a baxa farar a Rana ko wuri me iska yadda zata bushe.
- 2
Idan ta bushe se gasa ta ba tare da an sa Mata komae ba,idan ta gasu se a qara tsince kashin farar.
- 3
Daga nan se a da Mae soyayye idan ya qara soyuwa se a zuba farar a sa wuta kadan,idan ta soyu zata Kama qara sosae a kwanu se a juye a zuba farin Maggi da yaji a juya sets hade gabadaya.aci lfy😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyar fara
Mafiyawancin hausawa suna cin fara,km fara tanada dadi sosai musamman kanboli. Ina matukar murna da hausa cookpad Samira Abubakar -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15796091
sharhai