Wainar shinkafa

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Waina abuncin marmari ne,nakanyi shi lokaci xuwa lokaci ga Dadi ga sauqin Yi,👌

Wainar shinkafa

Waina abuncin marmari ne,nakanyi shi lokaci xuwa lokaci ga Dadi ga sauqin Yi,👌

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafar tuwo
  2. Shinkafar dafawa
  3. Yeast
  4. Sigar
  5. Ghishiri
  6. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko a jika shinkafar tuwo yakwana,dasafe se a rege shi,se a dafa farar shinkafa kamar gwangwani days kokuma idan akwai tuwo ahada tare da shinkafar tuwon da aka jiqa

  2. 2

    Se a Xuba yeast aciki akai niqa,idan andawo a Xuba sugar yanda akeson dandanon shi,se gishiri kadan a jujjuya,se a rufe abarshi a Rana ko guri me dumi domin tashi

  3. 3

    Idan ya tashi se a Xuba Mai kadan a Tanda domin suya,haka xa ayitayi har agama,,,aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@smarty_bakes66 this looks apsolutely beautiful the fact that i love masa alot 😋😍

Similar Recipes