Wainar shinkafa me kayan lambu

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901

Inason waina shiyasa nayita don farincikin iyalina

Wainar shinkafa me kayan lambu

Inason waina shiyasa nayita don farincikin iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa biyu
Goma
  1. Shinkafar tuwo
  2. Yeast
  3. Sugar
  4. Gishiri
  5. Mai
  6. Kabeji
  7. Tumatur
  8. Albasa
  9. Karas
  10. Koren tattasai
  11. Maggi
  12. Kuli kuli

Umarnin dafa abinci

Awa biyu
  1. 1

    Da farko na jika shinkafata tayi laushi sena markadata da yeast nikan yyi laushi sena juye a majubi na saka sugar na kara yeast sena saka a rana kamar awa daya da rabi

  2. 2

    Bayan awa daya da rabi ta tashi sosai sena juyata na dauko kaskon suya na zuzzuba mai nazuba idan nan yyi sena juya baya har na gama duka

  3. 3

    Sena gyara su cabeji na yayyanka na wanke na soya mai na daka kuli kuli

  4. 4

    Nadauko plate na jera wainar na barbada mai da juli sannan na sassaka kayan lambu akai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901
rannar

sharhai

Similar Recipes