Soyayyar doya da kwai

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Wannan Karin kumallo yana qara lahiya da kuzari ga dadin baa magana saboda diyar akwai burshi.

Soyayyar doya da kwai

Wannan Karin kumallo yana qara lahiya da kuzari ga dadin baa magana saboda diyar akwai burshi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Kwai
  3. Gishiri
  4. Sukari kadan
  5. Mixpy
  6. Jajjagen tattasai da tarugu
  7. Albasa
  8. Mai
  9. Curry
  10. Koren tattasai
  11. Tumatir

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doya ki yanka yadda kike so sai ki wanke kisa a tukunya ki sa gishiri, sukari kadan sai ruwa, ki ruhe ki kunna wuta ki barta ta dahu.

  2. 2

    Ki yanka albasa, tumatir da koren tattasai ki aje gehe. Idan dóyar ki ta dahu ki sauke ki tsiyaye ruwan sai ki samu kwano ki fasa kwai kisa albasa da mixpy ki kade ki dora mai a wuta, ki kada dóyar acikin ruwan kwai ki dauko kisa cikin ruwan mai ki soya, kiyi hakan har ki kammala.

  3. 3

    Sai ki sa mai kadan a kasko kisa albasa da tafarnuwa 8dan sunyi laushi sai ki zuba jajjage da tumatir ki soya sai kisa curry da mixpy ki soya sai ki zuba koren tattasai ki kwashe wuta. Sai a zuba aci tare da doya. Ki tanadin lemu ko shayi...

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes