Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafar tuwo
  2. Mai
  3. Ruwa
  4. Yeast
  5. Nono
  6. Hodar cincin
  7. Albasa 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki wanke SHINKAFA saiki jika ki Bata kamar AWA biyu

  2. 2

    Saiki markadata da albasa markaden naki karki sakar Masa ruwa da kauri akeso saiki zuba yeast da Hoda cincin

  3. 3

    Ki bashi Kamar AWA biyu idan ya tashi zakiga Yana kumbura

  4. 4

    Saiki zuba nono ko yagot saiki motsa shi da kyau ki sake bashi lokaci kadan

  5. 5

    Saiki Dora tandarki awuta ki fara soyawa idan kin Gama Zaki iya cinta da kuli kuli ko duk kalar miyar da kike raayi

  6. 6

    Sai ahada dafaffiyar nan da Kuma danyar a markada nagode

  7. 7

    Wasu suna raba shinkafar biyu kafin su markada saisu dafa rabi idan sun tashi Kai markaden

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aunty Nana's Kitchen
Aunty Nana's Kitchen @08147441005h
rannar

Similar Recipes