Kayan aiki

  1. Kwai
  2. Cabbage
  3. Albasa
  4. Tarugu
  5. Maggi
  6. Curry
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ayanka trugu,albasa, cabbage

  2. 2

    A fasa kwai a zuba wadannan yankakkun kayan da Maggi da curry

  3. 3

    A zuba Mai a pan a zuba hadin anayi ana juyawa har ya soyu

  4. 4

    Shikenan Sai Sai ci Sai hamdala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai (3)

Ummusulaim Saeed
Ummusulaim Saeed @lilynah
Aslm Dan Allah inason magana dake

Similar Recipes