Sauce din cabbage

Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
Sokoto

Yanada dadi haddai in an hada da bread

Sauce din cabbage

Yanada dadi haddai in an hada da bread

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke tattasai da Tarugu ki jajjagasu ki ajeshi gefe

  2. 2

    Sannan ki gyara albasa ki wanke ki yayyankata

  3. 3

    Saiki yanka cabbage shima kisamishi gishiri ki wanke

  4. 4

    Saiki aza tukunyar ki bisa wuta ki zuba Mai saiki fara soya albasa sama -sama sannan ki zuba gajjagenki kici gaba da soyasu insun dan soyu sannan ki zuba cabbage kiyita juyasu

  5. 5

    Saikisa maggi,Curry da gishiri kadan Zaki bashi minti ukku saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya Yusuf
Safiyya Yusuf @samgz2703
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes