Fankasau

Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
Sokoto State

Yau dai nadawo daga dogon hutu💃💃,wai amma dai nadade anfi shekara😅.
Aunty Jamila da Aunty Aisha sunyi fushi har su gaji🙈,zafafan girki suna zuwa insha Allah.

Fankasau

Yau dai nadawo daga dogon hutu💃💃,wai amma dai nadade anfi shekara😅.
Aunty Jamila da Aunty Aisha sunyi fushi har su gaji🙈,zafafan girki suna zuwa insha Allah.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa biyu da rab
biyar ko fiye
  1. 2 kgwheat flour
  2. 5 cupsof water
  3. 3 tbspyeast
  4. 2 tbspsugar
  5. 1 tbspsalt
  6. 1medium onion
  7. 5tarugu
  8. 1 tspBaking powder
  9. Oil for frying

Umarnin dafa abinci

awa biyu da rab
  1. 1

    Zaki samu babbar roba ki zuba dukkan garin alkama aciki

  2. 2

    Sannan saiki zuba yeast,sai kuma ruwan dumi acikin ki kwaba,bayan kin kwaba saiki rufe ki aje cikin rana ko kuma wuri mai dumi kibashi minti talatin zuwa arba'in ya tashi

  3. 3

    Bayan ya tashi sai zuba gishiri,sugar, baking powder, albasa da km jajjagen tarugu saiki motsa.

  4. 4

    Idan kaurinshi ya miki to shikenan idan kuma yayi kauri da yawa kina iya kara ruwan dumi kadan

  5. 5

    Saiki aza mai yayi zafi,bayan man yayi zafi saiki kama diba kullun acikin hannunki,idan kika zo zubashi cikin mai zaki bude hannunki saiki zuba,shi zaisa yayi fadi ya km bude lokacin da yake soyuwa

  6. 6

    Idan dayan gefen yayi sai ki juya daya har ya soyu. Haka zaki rikayi har ki gama

  7. 7

    Zaki iya cinshi hakan ko kuma ki hada da pepper soup ko wata miyar ganyar😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Samira Abubakar
Samira Abubakar @samrataadam
rannar
Sokoto State

Similar Recipes