Kayan aiki

  1. Tumatir
  2. Tattasai da tarugu
  3. Albasa
  4. Ugu
  5. Agushi
  6. Kayan dandano da kayan kamshi
  7. Nama
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nayi grating kayan miyana dama nayi tafashen nama na na Dora mai awuta nazuba naman na soya sama sama sannan na jiuye kayan miyan

  2. 2

    Na barshi yyi na yan mintuna sannan na zuba kayan kamshi Dana dandano nabarshi shima

  3. 3

    Na zuba agushi na rufe daga baya na sa ugu yadahu na sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

sharhai (3)

Oum Amatoullah
Oum Amatoullah @amnal
Godiya da aunty jamila da aunty khairan

Similar Recipes