Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 2 tbsPowdered milk
  3. 2 tbsSugar
  4. 1/4 tspSalt
  5. 3 tbsButter
  6. 5Boiled eggs
  7. 2 tspBaking powder
  8. Water as required

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko nazuba flour sugar gishiri, butter, baking powder madara na kwaba kar yayi tauri daidai misali

  2. 2

    A soya cikin mai bame zafi sosai ba kar a cika wuta kadan zaa sa.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
rannar
Katsina State

Similar Recipes

More Recommended Recipes