Indian pani puri

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupSemovita
  2. 1 1/2 tbsFlour
  3. 1/4 tspSalt
  4. Sprite as required

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a hada duka dry ingredients din guri daya

  2. 2

    Za'a zuba Sprite din dashi za'a kwaba yayi soft dough sai a ajeshi yayi 10min

  3. 3

    Sai agutsurasu kanana ayi round dasu ayi rolling yayi thin sosai Amma ayi kanana sai asaka Mai a wuta yayi zafi sai a dauka asaka a Mai a idinga dibar Mai Mai zafi ana zubawa akai sabida ya tashi haka abarshi yayi golden brown

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes