Fara suyan borno

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fara
  2. Farin maggi
  3. Gishiri
  4. Mai
  5. tafarnuwaYajin
  6. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki gyara faranki kicire duk wani datti da kashi sikisamu robanki kizuba ruwa kiwanke faranki tas inkigama saiki jikata a ruwan farin maggi da gishiri (ajino) natsawon 30 mnt.

  2. 2

    After 30 mnt saikotsaneshi a kolonda inyatsane saikishanyashi yabushe sai kidaura mai awuta inyayi zafi saikisa albasa sai kisa faranki Saisoyawa yayi ja kadan sai kwashewa sai abarbada yaji mai dadi sis wato wanga suya ba abawa yaro mai kiwa.
    Acidadi lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar'mama's Kitchen
Yar'mama's Kitchen @cook_32013423
rannar

sharhai

Similar Recipes