Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsWake
  2. 1 cupManja
  3. 6Maggi
  4. Farin mai kadan
  5. 1Tattasai
  6. 7Ataruhu
  7. 1Albasa
  8. Ajjino moto
  9. Gishiri
  10. Alayyahu
  11. Spring onion
  12. 3Boiled eggs
  13. Farin mai kadan
  14. Leda
  15. Yajin barkono
  16. Manja soyayyen
  17. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki surfa wake saiki wanke ki zuba tattasai, ataruhu da albasa a nika yay laushi

  2. 2

    Bayan an nika saiki zuba Maggi, salt, manja, farin mai, alayyahu, boiled eggs, spring onions da ruwan zafi. Saiki juya ki kula a Leda.

  3. 3

    Ki daura ruwa a wuta yay zafi saiki zuba kullun alalen ki rufe su dahu 30 to 40mins.

  4. 4

    Important tips: zuba manja da farin mai a alale yana sakata tayi laushi sosai. Zuba ma kullun alalen ruwan zafi kuma yana sakata ta hade jikinta.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes