Kayan aiki

  1. 2 cupsrice
  2. Salt
  3. Oil
  4. Green beans
  5. Carrot

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke shinkafar ki saiki shanya ta, ta bushe bayan ta bushe saiki zuba cikin blender kiyi blender dinta, bayan kin kammala saiki tankad'e da rariya

  2. 2

    Saiki juye tsakin cikin bowl kisa oil kiyi mix sosai saiki zuba ruwan dumi kikara mix har yayi miki yanda kike bukata saiki zuba salt ki juya,shikenan

  3. 3

    Saiki Dora tukunya kan wuta kizuba ruwa kisa kwando saiki zuba wanna hadin ki rufe,

  4. 4

    Saiki zuba vegetables dinki kiyi mix saiki mayar kan wuta Idan yayi zakiji kanshi kuma yayi wara wara abin ban shaawa shikenan kin ka burabusko..

  5. 5

    Kina zuwa lokaci lokaci kina yayyafa masa ruwan dumi, idan yayi rabin dahuwa saiki juye cikin bowl ki kara zuba mai da ruwan dumi ki juya sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes