Samosa

Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @Teemasbakery

Yaxama na musammanne sbida abune me dadi kuma kyaun gani a ido

Tura

Kayan aiki

Rabin awa
5 yawan abinchi
  1. 2 cupFulawa
  2. 1/2 cupRuwa
  3. Gishiri kadan
  4. Mai 2 tbls spn

Umarnin dafa abinci

Rabin awa
  1. 1

    Xaka xuba fulawar ka kofi 2 a bowl sai ka xiba gishiri kadan sai kasa mai cokali 2 sai kasa ruwa 1/2 cup sai ka kwba.

  2. 2

    Sai a rufe kwabin na yan mintina 5,idan lkci yyi sai kabude kwabinka karabashi gida 5 sai ka murxa ko wnne sai ka shafa masa mai da fulawa ajikin murjin kownne haka xaki masa sai ki hadesu wje daya ki kara murja su sai kisami pna mara kamu ki gasa su da huta kadan sai kisami huka ko pixxa cuter kifitar da triangle sharp.

  3. 3

    Sai kifitar dasu kmr haka sai kisami fulawa kadan kisa ruwa kidan kwaba sai kifitarbd sharpe din sai kixiba fillings dinkinsai ki rufe sai ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Aliyu
Fatima Aliyu @Teemasbakery
rannar

Similar Recipes