Samosa

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Nayishine a buda baki a mijina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Samosa shit
  2. Albasa 2 manya
  3. 4Attarugu
  4. Tattasa 1 babba
  5. 1Onga
  6. 2Maggi
  7. Mai nasuya
  8. 2Dankali guda
  9. 1Kabeji kofi
  10. 2Karas
  11. 1Koren tattasai
  12. Fulawa
  13. Ruwa
  14. Gishiri kadan
  15. 1Kori masala
  16. 1Kifi gongoni

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakisa tukunya awuta kizuba albasa kisa mai cokali 2 kisoya kisa jajjagen attarugu da tattasai kina juyawa Kamar haka

  2. 2

    Sekisa magi,onga, gishiri da Kori naki kina juyawa sekizuba kifinki Kamar yadda kike gani

  3. 3

    Sekifar fasa kifinki ki juya ko Ina da Ina yadda kike gani

  4. 4

    Sekisa karas da koren tattasai Kamar haka

  5. 5

    Se kijuyasu ya garwayu Tako Ina akalla minti 2 Kamar haka

  6. 6

    Sekizuba kabaji

  7. 7

    Sekigarwaya sosai kibari yayi dakika 1

  8. 8

    Sekisa dafaffen dankalinki Kamar haka shikenan kingama abun sawa acikin samosar ki

  9. 9

    Ga shit Dina a gida nayi ninayi abuna banasayan na kamfani komi ninakeyi agida da kaina zanyi sharing recipe nashi shima kuci gaba da bibiyata ngode

  10. 10

    Se nadau shit nawa na nade nasa kayan ciki Kamar haka

  11. 11

    Se nasoya shi a cikin mai na tsame shikenan samosa ta kammala aci Dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes