Jollof din taliya da macaroni

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#teamsokoto wannan girkin yana da dadi kuma yana da saukinyi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Macaroni
  3. Kifi
  4. Tattasai
  5. Tarugu
  6. Albasa
  7. Lawashi
  8. Citta
  9. Mai
  10. Maguna
  11. Gshiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke tukunya kisa ruwa ki daura a wuta, idan ruwan ta tafasa kisa taliya da macaroni

  2. 2

    Idan yayi tafasa daya zuwa biyu saiki zuba kifinki mai da kayan jajjage da maguna ki motsa ki rufe

  3. 3

    Idan yayi kusa nuna saiki zuba dakkaken citta,yankakken albasa da lawashi zuwa minti ukku ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
rannar

Similar Recipes